Kalmar da Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bude martaninsa ga ‘yan Kwankwasiyya

0
231

KURUNKUS! Na Murkushe ‘Yan Kwankwasiyya A Jihar Kano – Ganduje

“KURUNKUS! KURUNKUS!”

Kalmar da Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bude martaninsa ga ‘yan Kwankwasiyya yayin jaddada shugabancin sabon shugaban Jam’iyyar APC Injiniya Bashir Yahaya Karaye. A cewar Ganduje ya samu takarda daga uwar jam’iyyar APC ta kasa, inda ta soke kowane shugabanci.

A wannan martani ya yi karatun baya ga yadda tsohon Gwamnan jihar Kano Dakta Rabi’u Musa Kwankwaso ya je masa ta’aziyyar rasuwar mahaifiyar sa, aka fake da guzuma aka keta masa haddi.

Leave a Reply