SABUWAR WAKA FIL: INA KUKE MASOYA SHUGABA BUHARI BUHARI ?

0
404

Daga Sani Bello Bature

Yanzu haka gwarzon mamakin baba Buhari wato Alfazazee yananan zaici gaba da suburbudo muku zafafan wakoki na shugaba Buhari, inda yanzu haka ya fara wata sabuwa wakarsa ta baba Buharimai taken “Insha Allahu sai kayi takwas” kalli wannan wannan bidiyon ta studio. Asha kallo lafiya.

Leave a Reply