KWANKWASO BA YA FASIKANCI – Malam Ibrahim Khaleel

0
586

Fitaccen Malamin Addinin Musulunci Malam Ibrahim Khaleel na jihar Kano ya bayyana tsohon Gwamnan jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso a matsayin wanda ba ya karya ba ya munafurci kuma ba fasiki ba ne.

Kalli bidiyon domin ji daga bakin Malam.

Leave a Reply