Harin Da Aka Kaiwa Dan Takarar Gwamnan APC : A Tuhumi Darius Da Joel Ekenya – Dr Ibrahim Jalo Jalingo

0
203

A tuhumi Darius da Joel Ekenya tare da magoya bayansu a garin Wukari a kan harin da aka kai wa Dan takarar gwamna na jihar Taraba a karkashin APC a cikin garin Wukari dazun nan. Shi dai wannan harin a yanzun nan yana ci gaba, an harbi mutane da bindiga, an kuma kona motocin tawagar dan takarar gwamnan da yawa.

Allah Ka tausaya wa al’ummar jihar Taraba ka fitar da su daga hannayen wadannan azzalumai makasa Al’ummah. Ameen.

Leave a Reply