KO YANZU NA MUTU NA GODE ALLAH

0
714

“Ko yau na mutu Alhamdulillahi Ubangiji Ya daukaka ni fiye da zato na, Ya biya min bukatuna fiye da addu’a na, Ya azirtani fiye da nemana, Ya tsare ni fiye da yadda nake kare kaina, dan haka Alhamdulillah..”

Cewar ‘Yar Fim Ummi Ibrahim Zeezee

Leave a Reply