BUHARI YA BAWA KASAR GUINEA BISSAU TALLAFIN KUDI KIMANIN $500,000 DOMIN SU GUDANAR DA ZABEN KASAR SU.

0
324

Daga Mubarak Musa Al-mubarak

Sahara Reporters Sun rawaito cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari cikin gaggawa ya amsa bukatar da Kasar Guinea Bissau ta kawo gareshi ta neman tallafi daga Gwamnatin Najeriya domin aiwatar da zaben kasar da za’a gudanar kwanaki kadan masu zuwa.

Daga cikin Tallafin da Buharin ya bayar ga Kasar ta Guinea Bissau ya Hadar da Kayayyakin Zabe na mazabu 350 da Mashina guda guda 10 da kuma Motoci Kirar Hilux Van guda 5 da Light Trucks gami da Zunzurutun kudi kimanin Dala Dubu Dari Bihar($500,000).

Mene Ra’ayin Ku akan wannan kyauta da Buhari ya bayar?

Leave a Reply