IDAN KA NA GOYON BAYAN GWAMNATI:-

0
166

IDAN KA NA GOYON BAYAN GWAMNATI:-

Ka daure ka fadawa Shugabanka da Gwamnatinka gaskiyar halin da talakawa su ke ciki a mulkinsa ‘kila sai ta yarda tunda ta ji daga bakin mai goyon bayanta.

Amadadin ace ‘dan adawa ne ya fada sai ta zaci adawa ce kawai ba gaskiya ba. Ta kuma kauda kai akai.

Da yardar Allah, za mu cigaba da yadawa al’umma nasarorin da gwamnatinmu ta Shugaba Muhammadu Buhari ta ke samarwa.

Za kuma mu cigaba da daurewa wajen nusar da ita halin da al’umma su ke ciki domin ta saurari koke-kokensu.

-Garba Tela Hadejia
Juma’a, 26/4/2019.

Leave a Reply