WANENE SARKIN YAKIN SHEHU DAN FODIYO CIKIN SARAKUNAN AREWA?

0
507

Daga Ibrahim Baba Suleiman

GOMBAWA sun ce Sarkin Gombe shine Sarkin Yakin Sarkin Musulmi tun Asali.

BAUCHI suma sun ce Sarkin Bauchi shine Sarkin Yakin Sarkin Musulmi.

KANAWA ma sun ce Sarkin Kano shine Sarkin Yakin Sarkin Musulmi.

To wai yaya abun yake ne? Shin wanene Sarkin Yakin Sarkin Musulmi na asali wanda Shehu Danfodiyo ya nada tun asali?

Amsa muke so tare da kwararan hujjoji.

Ina masana tarihi, gareku…..

Leave a Reply