A WANNAN RUBUTUN DA NAYI JIYA – RABIU BIYORA

0
149

Daga Rabiu biyora

Comments din da mutane masu yawa sukayi, sun fito da abubuwan dake zukatansu, musammam akan siyasar 2023…..

Tabbas idan har mutane suka dore akan raayoyin da suka bayyana har zuwa shekarar zabe ta 2023, to akwai matsala ba karama ba, domin na fuskanci mutane da yawa ba zasu kasance tare da yarabawa ba….

Kuma gashi dukkan alamu sun tabbatar da cewa Bayerabe ne zaiwa APC takara a 2023….

Da ace zai yiyu tin yanzu sai a fara kokarin magance rashin fahimtar daya haihu a tsakani……

Leave a Reply