Jin Ra’ayin Jama’a: Tsakanin Shugaban Buhari Da Goodluck Jonathan Wa Yafi Gallazawa ‘Yan Arewa ?

0
633

AREWA MU KOMA GA ALLAH

An zagi Jonathan an ce bai iya ba, an ce shi yake kashe ‘yan Arewa, an ce Arewa yake so ya kashe.

To yau ga dan Arewa na mulki, ana ta kisa ko jaje ba ya yi balle daukar kwakkwarar mataki.

Allah ka yafe mana laifukan mu. Amin.

 

Leave a Reply