An ga jinjirin watan Azumin Ramadan a kasar Saudiyya.

0
736

Daga Ismail karatu Abdullahi

An ga jinjirin watan Azumin Ramadan a kasar Saudiyya, dan haka kasar ta umarci ‘yan kasanta da su tashi da niyyar fara Azumin Watan Ramadana mai albarka. Gobe Litinin zai kasance 1 Ramadan, Hijira 1440 wanda zai yi daidai da 6 ga watan Mayu, 2019 Miladiyya. A kasar Saudiyya.

Leave a Reply