Sama da Naira Biliyan 184.80 ne aka yi hasarar saboda faduwar darajar Naira a kamfanonin siminti da na sukari mallakin hamshakin attajirin Afrika, Aliko Dangote. An...
Kudade a wajen bankunan kasarnan sun tashi zuwa N2.26tn a karshen watan Yunin 2023, kamar yadda sabbin alkaluman babban bankin Najeriya ya nuna. Alkaluma daga bankin...
Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS ta ba da wa’adin kwanaki bakwai ga gwamnatin mulkin soja a Jamhuriyar Nijar da ta maido da...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya cire sunan Ibrahim Ngoshe daga jerin sunayen kwamishinonin da aka mika wa majalisar dokokin jihar domin tantance su ranar Juma’a....
Dubban masu zanga-zangar goyon bayan gwamnatin Junta ne suka taru a wajen ofishin jakadancin Faransa da ke Yamai babban birnin Nijar a ranar Lahadin da...
Mista Binji ya ce an bayar da wadannan kayayyakin ne domin karawa kokarin gwamnati kan harkokin kiwon lafiya, ilimi da kuma ci gaban al’umma. Kamfanin siminti...
Bayan kwanaki shida a a hannun masu garkuwa da mutane, an sako wani likita dan asalin jihar Anambra kuma mai tasiri a shafukan sada zumunta, Mista...
Rasha ta sanya hannu kan yarjejeniyoyin hadin gwiwar soji da kasashen Afirka sama da 40, in ji shugaban kasar Rasha Vladimir Putin a ranar Juma’a a...
Rahoton ya nuna cewa ana hasashen bunkasar tattalin arzikin Najeriya da kashi 3.2 cikin 100 a shekarar 2023 da kuma raguwa zuwa 3.0 a shekarar 2024....
Wata babbar kotun birnin tarayya Abuja ta yi watsi da bukatar da hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta shigar na neman a tsawaita wa’adin kwanaki...