A cewar tsohon shugaban jam’iyyar APC, wasu daga cikin shawarwarin da gwamnati mai ci ta dauka sune matakin farko na sake farfado da tattalin arzikin kasarnan....
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya ce ana bukatar sauya halayya domin magance matsalar cin hanci da rashawa da gazawa a al’amuran zamantakewa a Najeriya. Akpabio...
Sabbin bayanai daga Hukumar Kididdiga ta Kasa sun nuna cewa ‘yan Najeriya na ci gaba da biyan karin kudin abinci a watan Yunin 2023. A cikin...
Hedkwatar tsaro ta bayyana sarai cewa sojoji sun yi farin ciki kuma sun fi kyau a karkashin mulkin dimokuradiyya don haka ba za su shiga duk...
Faransa na da dakaru 1,500 a Nijar kuma Amurka na da sojoji 1,000, wadanda akasarinsu na jibge a wasu manyan sansanonin jiragen sama guda biyu. Shugaban...
COMBO: Dakarun Operation Hadarin Daji a jihar Zamfara sun ceto wasu da aka yi garkuwa da su tare da kwato kayayyaki daga hannun ‘yan bindiga a...
Tsohon gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, a ranar Litinin ya bayyana yadda mahaifinsa ya rasu sakamakon sakacin da ma’aikatan lafiya suka yi a wani asibiti...
Ana ci gaba da kokarin ceto Sarkin da matarsa. An sace wani basarake mai daraja ta daya a jihar Nasarawa, Sarkin Gurku, Jibrin Mohammed da matarsa....
An hambarar da shugaba Mohamed Bazoum ne a ranar 26 ga watan Yuli a wani juyin mulki karkashin jagorancin masu gadin shugaban kasar. Sanatoci sun yi...
Ma’aikatar kudi ta tarayya ta umurci Daraktocin ta akan SGL 17 da suka shafe shekaru takwas (8) a kan mukamin su mika takardar yin ritaya. An...