Sama da mutane 100 da suka hada da ango da amarya ne suka mutu sannan wasu 150 suka jikkata sakamakon wata gobara da ta tashi a...
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Bayelsa ta ce Timipre Sylva, dan takarar gwamna a jam’iyyar, zai lashe zabe mai zuwa a jihar da gagarumin rinjaye....
Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar Binuwai, Tersoo Kula, a wata sanarwa da ya fitar, ya ce an yi garkuwa da Abo ranar Lahadi, yayin...
Rundunar hadin gwiwa ta JTF na Operation Hadarin Daji ta sake ceto wasu dalibai mata bakwai na Jami’ar Tarayya ta Gusau (FUG) da ke Zamfara. A...
Umar Danbatta, Mataimakin Shugaban Hukumar Sadarwa ta Najeriya, ya yi imanin cewa, Afirka za ta iya magance kalubalen da take fuskanta na talauci, karancin abinci, kiwon...
Hukumar tattara kudaden shiga da kuma kasafin kudi (RMAFC) ta ce masu rike da mukaman siyasa ba sa karbar albashi mai tsoka. Shugaban hukumar Muhammed Shehu...
A ranar 19 ga watan Satumba ne dai aka shirya shugaba Tinubu zai gabatar da jawabinsa na farko, wato ranar farko ta babbar muhawarar babban taron...
Hukumar kare fararen hula ta NSCDC, reshen jihar Kano, ta ƙaddamar da wata rundunar Jami’an hukumar mata zallah kimanin 60, dan bunƙasa tsaro, a makarantun jihar....
Rundunar ƴan sandan Manchester, da ke zama guda daga cikin manyan tawagogin ƴan sandan Burtaniya, ta gamu da sharrin masu kutsen intanet, inda su ka shige...
Ƙarin wasu ƴan daba, da basa ga maciji ga juna, da su ka fito daga yankunan Goburawa-Gangare, da Tudun Fulani, a ƙaramar hukumar Ungogo, a Jihar...