Karamin Ministan Ilimi, Yusuf Sununu, ya yi kira da a samar da tsauraran dokoki a ranar Talata a Abuja a wajen bude taron makon Likitoci na...
Kotun Sojin Najeriya ta musamman da ke zamanta a Abuja ta ce ta samu Maj-Gen Umaru Muhammed da laifin satar $1.476m. Muhammed shi ne tsohon shugaban...
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya ce gwamnatin tarayya za ta tallafa wa masana’antun cikin gida da Naira biliyan 75 nan da watan Maris na shekarar...
Farashin 12.5kg na Liquefied Natural Gas ko kuma Gas din girki ya karu zuwa N12,500 a daidai lokacin da Najeriya ke bikin cika shekaru 63 da...
Wani jirgin ruwa dauke da fasinjoji kusan 22 daga Kasabu dake karamar hukumar Agwara ta jihar Neja zuwa Yauri a Kebbi ya kife. Babban daraktan hukumar...
An jefa wasu abokan cinikin kamfanin fintech, OPay ranar Lahadi cikin yanayi mai cike da firgici yayin da wani bidiyo na wasu mutane da ke korafi...
Matar shugaban kasa Bola Tinubu, Uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu, ta bayyana a ranar Lahadin da ta gabata cewa mijinta ba matsafi bane. Da take jawabi...