Wike ya ba da shawarar N15bn don gina sabon mazaunin VP Hukumar babban birnin tarayya, FCTA, ta ce tana shirin kashe Naira biliyan 15 domin gina...
Shugaban jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ya ce kin amincewar jam’iyyar a jihar Kano zai haifar da rikicin da zai wuce Najeriya zuwa wasu kasashen...
Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na kashe Naira miliyan uku wajen ciyar da fursunoni kusan 4,000 a kullum a fadin...
Majalisar shari’a ta kasa (NJC) ta shirya gudanar da bincike kan al’amuran da suka shafi takardar daukaka karar zaben gwamnan jihar Kano da aka tabbatar da...
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya ba da umarnin kwashe duk masu fama da tabin hankali da ke yawo a titunan birni da kewaye....
CJN ya ce daya daga cikin abubuwan da ya bari a baya shine kotun koli ta samu cikaken alkalai 21 bisa tsarin mulki. A ranar Litinin...
Ajuri Ngelale, mashawarci na musamman ga shugaban kasa Bola Tinubu kan harkokin yada labarai, ya ce gwamnatin shugabansa ta samu ci gaba sosai a fannin tsaro....