A karon farko Musulmi ya zama shugaban yan sanda a birnin New York

1
23446

An nada Adeel Rana dan ainihin kasar Pakistan kuma shugaban kungiyar ‘yan sanda Musulmi a Amurka a matsayin shugaban ‘yan sandan yanki na 84 a New York.

Rana ya bayyana cewa ina mai farinn ciki ga wadanda suka yi aiki tukuru domin inganta sunan Islama a kasashen yamma.

Rana ya kara da cewa zamu wakilci al’umman Musulmi bisa hanya madaidaiciya yadda zamu zama abin koyi ga al’umman dake tafe.

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here