Mu na lale marhabin da dumbin jama’ar da su ke bibiyar shafinmu na (Dokin ‘Karfe TV), da ke ‘karkashin (Dokin ‘Karfe Consultency Sirvices LTD ).
Mu na fatan jama’a za su cigaba da kasancewa da mu domin cigaba da samun labarai da rahotanni gami da jawabai da hirarraki kan Siyasa da sauran al’amuran rayuwa na yau da kullum.
Kuma kofa a bude take ga duk mai son a tallata masa hajarsa a wannan shafi, ku tuntube mu domin neman karin bayani.
Mun gode.