Allah yayiwa Daya daga cikin Shehunan Darikar Tijjaniyya Dake Biu Jihar Borno Rasuwa. Sheikh Umar Dujja Biu.

0
10207

Innalillahi wainna Ilaihi Raji’un

Allah yayiwa Daya daga cikin Shehunan Darikar Tijjaniyya Dake Biu Jihar Borno Rasuwa. Sheikh Umar Dujja Biu.

Sheikh Umar Biu Babban Malamin Addinin Musulunci Ne Kuma Sufi Masoyin Manzon Allah (saww) Ya Bada Darikar Tijjaniyya Wa Dubban Mutane A Yakin Biu dama Makwabtan Sheikh Umar Aminin Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Sakon Ta’aziyya Ga Ishaq M Abubakar

Allah ya jikan da rahma ya gafarta masa Allah ya sa aljanna ce makomar sa. Amiin

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here