Wasu ‘yan bindiga a ranar Lahadi sun kai hari kan matafiya a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna tare da yin garkuwa da mutane sama da 30,...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta shirya kashe Naira biliyan 1,055,633,61 wajen tafiye-tafiyen cikin gida, kamar...
An jera Najeriya a matsayin kasa ta 22 da ke da farashin mai mafi araha a duniya a wani rahoto na kwanan nan wanda ya kwatanta...
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci ‘yan Najeriya da kada su yi amfani da halin da tattalin arzikin kasar ke ciki a halin yanzu don samun riba...
‘Yan ci-rani 61 da suka hada da mata da kananan yara daga Najeriya da Gambiya da wasu kasashen Afirka sun nutse bayan wani jirgin ruwa ya...
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na duba yiwuwar fara shirin tsige gwamna Siminalayi Fubara na Rivers bisa wasu laifukan da suka saba wa kundin tsarin mulki....
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana rashin samun cikakkun bayanai a matsayin babban matsalar fasaha da ke shafar ci gaban Najeriya da Afirka. Mista Tinubu, wanda mataimakin...
Kungiyar Sanatocin Arewa sun ziyarci wadanda harin bam ya rutsa da su a Kaduna, sun ba da gudummawar N58m Tawagar Sanatocin Arewa ta samu jagorancin Abdul...
Hukumar kula da matatar man Dangote ta tabbatar da karbar danyen mai ganga miliyan daya. Jaridar PUNCH ta ruwaito cewa an shigar da danyen man ne...
Ya dage cewa kada Shugaban kasa ya zama Ministan Man Fetur. Tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Sanusi Lamido Sanusi, ya yi kira da...