32.5 C
Nigeria
Thursday, December 9, 2021
- Advertisement -spot_img

AUTHOR NAME

Zahraddeen Yakubu

8 POSTS
0 COMMENTS

Ondo governor, Akeredolu tests positive for COVID-19

Oluwarotimi Akeredolu, governor of Ondo state, has tested positive for COVID-19. Akeredolu disclosed his COVID-19 status on his Facebook page on Tuesday. The governor said he...

COVID-19: Kogi finally sets up testing lab, Infectious Disease Centre

The Kogi state government says it has partnered with the United States Centre for Diseases Control (CDC) to set up a reference molecular laboratory...

Yanzu Yanzu: Yan Sanda sun rufe babban ofishin jam’iyyar APC dake Abuja

Rundunar Yan Sandan kasarnan sun rufe babban ofishin jam'iyya mai mulki ta kasa, wato APC, a yau dinnan. Babban Speton Yan Sanda na Kasa, IGP...

Afrika Ta Kudu: Kotu ta dakatar da sammacin kama Jacob Zuma

Babbar kotun a kasar Afrika ta Kudu ta soke sammacin kama tsohon shugaban kasar, Jacob Zuma bayan da lauyoyinsa suka mika wa kotun takardar...

Kotu ta haramtawa Obaseki tsayawa takara a Jam’iyyar PDP

Wata babbar ko tu a Fatakwal ta hana Gwamnan Jihar Edo Godwin Obaseki shiga zaben fidda gwani na takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan...

Akwai yiwuwar mu sake rufe Kaduna~El-rufa’i

Gwaman Jihar Kaduna Malam Nasir El-Erufa’i ya ce akwai yiwuwar zai sake rufe jihar matukar  jama’a suka ci gaba da saba ka’idojin kariyar cutar...

Yan Sanda sun saki wanda ya shirya zanga-zanga a Katsina, Nastura Sharif

Rundunar Yan Sandan kasarnan ta saki Nastura Ashir Sharif bayan ta tsare shi a ranar Talata sakamakon shirya zanga-zanga a jihar Katsina. Nastura ya samu...

Najeriya ta samu shiga kwamitin tattalin arziki na Majalisar Dinkin Duniya

Zauren Majalisar Dinkin Duniya ya ya amince da zaben Najeriya da wasu sauran kasashe 17 a matsayin mambobi a Kwamitin Tattalin Arziki na majalisar...

Latest news

- Advertisement -spot_img