BAYANI KAN CUTAR (CORONAVIRUS) A ƘASASHEN AFRIKA.

0
451

DAGA Bashir Abdullahi El-bash

-A Halin Da Ake Ciki Zuwa Yanzu, Akwai (Coronavirus) A Ƙasashen Afrika (52), Ta Shafi Sama Da Mutane (13,600). Mutum (742) Sun Mutu. Mutum (2,358) Sun Warke.

Yau Asabar, 12 Ga Watan Afril, 2020.
Dangane da halin da ake ciki a ƙasashenmu na Nahiyar Afrika game da Annobar (Coronavirus), yanzu haka akwai sama da mutane (13,000) da aka tabbatar sun kamu da cutar a ƙasashen Nahiyar ta Afrika.

Jami’ar (John Hospkins) da cibiyar shawo kan cututtuka ta Afrika kan (COVID-19), mai suna “African Center For Disease Control On Covid-19” su ne su ka fitar da wannan ƙididdiga a ranar Asabar, 12 Ga Watan Afril, 2020 da misalin ƙarfe 6:00am, agogon (GMT).

(1. Yawan mutanen da su ka kamu da cutar su ne mutane (13,636).

(2. Yawan mutanen da su ka mutu su ne mutane (742).

(3. Yawan mutanen da su ka warke su ne mutane (2,358).

(4. Ƙasashen da cutar ta shafa su ne ƙasashe (52).

(5. Ƙasashen da ba su da cutar su ne ƙasashe (2) waɗanda su ka haɗa da (Lesotho da Comoros).

Sunayen ƙasashen Afrika da annobar ta (COVID-19) ta shafa da kuma yawan masu ɗauke da cutar a kowacce ƙasa:

(1. Ƙasar Algeria, mutane (1,825)
(2. Ƙasar Angola, mutane (19)
(3. Ƙasar Benin, mutane (35)
(4. Ƙasar Botswana, mutane (13)
(5. Ƙasar Burkina Faso, mutane (484)
(6. Ƙasar Burundi, mutane (5)
(7. Ƙasar Cameroon, mutane (820).
(8. Ƙasar Cape Verde, mutane (8)
(9. Ƙasar Central African Republic, mutane (8).
(10. Ƙasar Chad, mutane (11).
(11. Ƙasar Comoros, babu ko ɗaya (0).
(12. Ƙasar Congo-Brazzaville, mutane (60)
(13. Ƙasar DR Congo, mutane (223)
(14. Ƙasar Djibouti, mutane (187)
(15. Ƙasar Egypt, mutane (1,939)
(16. Ƙasar Equatorial Guinea, mutane (18)
(17. Ƙasar Eritrea, mutane (34)
(18. Ƙasar Eswatini, mutane (12)
(19. Ƙasar Ethiopia, mutane (69)
(20. Ƙasar Gabon, mutane (46)
(21. Ƙasar (The) Gambia, mutane (9)
(22. Ƙasar Ghana, mutane (408).
(23. Ƙasar Guinea, mutane (250)
(24. Ƙasar Guinea-Bissau, mutane (38)
(25. Ƙasar Ivory Coast, mutane (533)
(26. Ƙasar Kenya, mutane (191)
(27. Ƙasar Lesotho, babu ko ɗaya (0)
(28. Ƙasar Liberia, mutane (48).
(29. Ƙasar Libya, mutane (25)
(30. Ƙasar Madagascar, mutane (102)
(31. Ƙasar Malawi, mutane (12)
(32. Ƙasar Mali, mutane (87)
(33. Ƙasar Mauritania, mutane (7)
(34. Ƙasar Mauritius, mutane (319)
(35. Ƙasar Morocco, mutane (1,545)
(36. Ƙasar Mozambique, mutane (20)
(37. Ƙasar Namibia, mutane (16).
(38. Ƙasar Niger, mutane (491)
(39. Ƙasar Nigeria, mutane (318)
(40. Ƙasar Rwanda, mutane (120)
(41. Ƙasar Sao Tome da Principe, mutane (4).
(42. Ƙasar Senegal, mutane (278)
(43. Ƙasar Seychelles, mutane (11)
(44. Ƙasar Sierra Leone, mutane (10)
(45. Ƙasar Somalia, mutane (21)
(46. Ƙasar South Africa, mutane (2,028)
(47. Ƙasar South Sudan, mutane (4)
(48. Ƙasar Sudan, mutane (19)
(49. Ƙasar Tanzania, mutane (32)
(50. Ƙasar Togo, mutane (76)
(51. Ƙasar Tunisia, mutane (685)
(52. Uganda, mutane (53)
(53. Zambia, mutane (40)
(54. Zimbabwe, mutane (14).

Wannan shi ne halin da ake ciki game da annobar (Coronaviru) a ƙasashen Afrika a wannan rana ta Asabar, 12 Ga Watan Afril, 2020 a sanarwar hukumomi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here