A daidai lokacin da talauci a Najeriya ke ƙara karuwa, mutane na tsananin jin jiki. Abinci tsada, kayan masarufi tsada, tsadar rayuwa, komai tsada.
Hakazalika...
Ministan kula da albarkatun ruwa na ƙasa Suleiman Adamu, ya ce an samu ƙarin mutane miliyan tara da suke samun tsaftataccen ruwan sha.
Suleiman Adamu...
DAGA Bashir Abdullahi El-bash
Shekarar 2020 ta kasance shekara mai cike da masifu da bala'o'i da munanan ƙaddarori da jarrabawa ta hanyoyi daban-daban a Nageriya...
DAGA Bashir Abdullahi El-bash
Wutar rikicin siyasar cikin gida da ta kunno kai a tsakanin Shugaban jam'iyyar APC reshen Jihar Kano Alhaji Abdullahi Abbas Ɗan...