Fannoni

Sojojin saman Najeriya sun hallaka ƴan Bindiga 100 da su ka addabi jihar Zamfara

Rundunar sojin saman Najeriya ta ce ta kai wani mummunan hari ta jiragenta wanda ya hallaka akalla ’yan bindiga 100 tare da tarwatsa sansanoninsu...

Ana yunƙurin shigo da Kaji masu ɗauke da cutar Korona cikin Najeriya – Hukumar Kwastan

Hukumar hana fasakauri ta kasa ta yi gargadin cewa ana shirin shigo da danyun kaji daga kasar Sin da Ecuador. A takardar umarnin, hukumar ta...

Nan ba da jimawa ba zamu hana shigo da Kifi da Madara cikin Najeriya – Sabo Nanono

Ministan noma na ƙasa Sabo Nanono, ya bayyana ƙudurin gwamnatin tarayya na hana shigo da Kifi da Madara cikin ƙasar nan. Minista Sabo Nanono, ya...

Jam’iyyar PDP ta yabawa Buhari akan yadda aka samar da tsaro a zaɓen Edo

Gabanin zaɓen gwamnan jihar Edo da za a gudanar a ranar Asabar din nan mai zuwa, jam'iyyar PDP ta yabawa shugaba Muhammadu Buhari akan...

Ambaliyar ruwa tayi ajalin Mutane 8 tare da rusa dubban gidaje a Katsina

Hukumar bayar da agaji gaggawa ta jihar Katsina SEMA ta tabbatar da mutuwar mutane 8 tare da rushewar gidaje fiye da 3000 a dalilin...

Mai ɗakin gwamnan jihar Kaduna ta gudanar taron gaggawa domin kawo ƙarshen matsalar fyaɗe

A wannan rana uwar gidan gwamnan Jihar Kaduna Hajiya Aisha (Ummi) Garba El-Rufa'i ta kammala wani taro na gaggawa da ta kira da manufar...

Mahukunta a garin Yamato sun haramta latsa waya a lokacin da ake tafiya

A duk lokacin da matafiya suka sauka daga jirgin ƙasa a garin Yamato, abin da za su fara cin karo da shi a tashar...

Wata mata ta gurfana a gaban kotu saboda zargin yiwa ɗanta yankan rago

Babbar kotun jiha mai lamba 13 a jihar Kano, karkashin Justice Ibrahim Musa Karaye ta fara sauraron wata shari’a wadda gwamnatin jiha ta gurfanar...

Lafiya Uwar Jiki: Shan taba sigari alama ce ta taɓin hankali – Binciken Masana

Wasu likitoci dake jami’ar ‘St. Louis’ sun bayyana cewa masu fama da tabuwar hankali sun fi masu cikakken hankali yawan shan taban sigari. Likitocin sun...

Mayaƙan IS sun yi garkuwa da ɗaruruwan mutane a jihar Borno

Mayakan jihadi masu alaka da kungiyar IS a yammacin Afrika sun yi garkuwa da daruruwan mutane a garin Kukawa da ke jihar Borno. ‘Yan ta’addar...

Yadda wani Limami ya ɗaure ɗansa a gida tsawon shekaru 15 a Kano

Rundunar ƴan sanda ta ƙasa reshen jihar Kano ta kai samame gidan limamin Juma’a na unguwar Fulani dake Sheka a ƙaramar hukumar Kumbotso. Rahotonni sun...

Laifin satar kaji ya sanya shugaban ƴan sanda ya kashe wasu matasa da taɓarya a caji ofis a Bauchi

Lamarin ya faru ne bayan ɗan sandan ya yi wa wasu matasa uku duka da taɓarya a caji ofis. Ɗaya daga cikinsu ya tsira da...

Ana zargin tsohon shugaban jam’iyyar PDP da satar na’ura mai ƙwaƙwalwa da kayan shayi

Tsohon shugaban jam'iyyar PDP reshen jihar Plateau Yakubu Chocho da wasu mutane guda 3 sun gurfana a gaban babbar kotun shari'a ta I da...

Must Read

Ta’addanci da haramtaccen kasuwanci sun addabi nahiyar Afrika – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana damuwa kan yadda haramtaccen kasuwanci da cinikin kanana da manyan makamai suka mamaye nahiyar Afirka, inda ya bukaci kasashen...

Masu zaɓen Sarki kawai nake sauraro su aiko min da Sunayen da su ka zaɓa – El Rufa’i

Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i ya bayyana cewa yana sauraron masu zaben sarki a masarautar Zazzau su gabatar masa da shawarwarinsu kan sabon sarkin...

Tun ranar da Sarkin Zazzau ya rasu, ba na iya bacci sai na sha magani – El Rufai

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El Rufai, ya bayyana cewa tun ranar Lahadi da aka sanar masa da rasuwar Sarkin Zazzau, bai sake bacci...

Ya kamata a wadata kowacce kasa da allurar riga-kafin corona – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya nemi a samar da ingantacciyar allurar riga-kafin cutar Coronavirus ga dukkan jama'a ba tare da nuna son kai ba. Shugaban dai...