Muhalli

Ambaliyar ruwa tayi ajalin Mutane 8 tare da rusa dubban gidaje a Katsina

Hukumar bayar da agaji gaggawa ta jihar Katsina SEMA ta tabbatar da mutuwar mutane 8 tare da rushewar gidaje fiye da 3000 a dalilin...

Ƙarancin guraren binne mutane ya tayar da hankalin jama’ar Kano

Masu kula da maƙabartu a jihar Kano sun koka bisa yadda ake fama da ƙarancin wuraren binne mamata a maƙabartun da ke jihar. Masu aiki...

A jihohin Abuja da Niger ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutane 26

Mutane 26 ne suka rasa rayukansu sakamakon ambaliyar ruwan da ta afku a Abuja babban birnin tarayya da jihar Niger da ke maƙwaftaka da...

Gwamna Aminu Tambuwal zai shuka bishiya miliyan biyu a jihar Sokoto

Kwamishinan Muhalli na Jihar Sokoto, Alhaji Sagir Bafarawa ya ce gwamnatin jihar na shirin shuka bishiya miliyan biyu. Kwamishinan ya bayyana haka ne a ƙauyen...

Must Read

Buwayi Gagara Misali: A karon farko masu bincike sun gano ruwa a duniyar wata

Wani bincike da aka gudanar ya bayar da dama an gano wanzuwar ruwa a bangaren da ke kallon rana na duniyar wata. Sanarwar da Hukumar...

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya yi sababbin naɗe – naɗe

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin Dakta Kabir Bello a matsayin sabon shugaban kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kano...

Matsalar Tsaro: Ƴan bindiga daɗi sun sace sama da mutum 50 a jihar Zamfara

Wasu rahotan daga jihar Zamfara sun bayyana cewa da safiyar ranar Lahadi ne ƴan bindiga suka afkawa garin Lingyaɗi da ke ƙaramar hukumar Maru...

Da ni ne shugaba Buhari da ranar Litinin zan buɗe iyakokin ƙasar nan – Bashir Abdullahi El-bash

Shugaban rukunin kamfanin Dokin Karfe Media Consultancy da ke Kano, Bashir Abdullahi El-Bash ya bayyana cewa da shi ne shugaba Muhammadu Buhari babu shakka...