Shari'ah

Mai ɗakin gwamnan jihar Kaduna ta gudanar taron gaggawa domin kawo ƙarshen matsalar fyaɗe

A wannan rana uwar gidan gwamnan Jihar Kaduna Hajiya Aisha (Ummi) Garba El-Rufa'i ta kammala wani taro na gaggawa da ta kira da manufar...

Mahukunta a garin Yamato sun haramta latsa waya a lokacin da ake tafiya

A duk lokacin da matafiya suka sauka daga jirgin ƙasa a garin Yamato, abin da za su fara cin karo da shi a tashar...

Wata mata ta gurfana a gaban kotu saboda zargin yiwa ɗanta yankan rago

Babbar kotun jiha mai lamba 13 a jihar Kano, karkashin Justice Ibrahim Musa Karaye ta fara sauraron wata shari’a wadda gwamnatin jiha ta gurfanar...

Mayaƙan IS sun yi garkuwa da ɗaruruwan mutane a jihar Borno

Mayakan jihadi masu alaka da kungiyar IS a yammacin Afrika sun yi garkuwa da daruruwan mutane a garin Kukawa da ke jihar Borno. ‘Yan ta’addar...

Yadda wani Limami ya ɗaure ɗansa a gida tsawon shekaru 15 a Kano

Rundunar ƴan sanda ta ƙasa reshen jihar Kano ta kai samame gidan limamin Juma’a na unguwar Fulani dake Sheka a ƙaramar hukumar Kumbotso. Rahotonni sun...

Laifin satar kaji ya sanya shugaban ƴan sanda ya kashe wasu matasa da taɓarya a caji ofis a Bauchi

Lamarin ya faru ne bayan ɗan sandan ya yi wa wasu matasa uku duka da taɓarya a caji ofis. Ɗaya daga cikinsu ya tsira da...

Ana zargin tsohon shugaban jam’iyyar PDP da satar na’ura mai ƙwaƙwalwa da kayan shayi

Tsohon shugaban jam'iyyar PDP reshen jihar Plateau Yakubu Chocho da wasu mutane guda 3 sun gurfana a gaban babbar kotun shari'a ta I da...

Jami’an ƴan sanda sun damƙe wata Akuya bisa zargin aikata laifi

Rahotanni daga kasar Indiya sun bayyana yadda wani jami’in dansandan kasar ya kama wata akuya da mai ita bisa aikata laifin barna da akuyar...

Shaye-shaye: Yadda wani Uba ya ɗaure Ɗansa tsawon shekaru 7 a Kano

Maƙwabta da haɗin gwiwar ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Human Right Network da kuma jami’an ‘yan sanda, sun samu nasarar kuɓutar da wani...

Sojojin Najeriya na da makamai fiye da ƴan ta’addar Boko Haram – Buhari

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya jaddada muhimmancin kare fararen hula da kuma kawo karshen tashe tashen hankulan da suka addabi kasar nan. Buhari ya bukaci...

Ƴan sanda sun kama wani tsoho da ya ke ba da hayar ƙaramar yarinya ana lalata da ita

Rundunar 'yan sandan Najeriya shiyyar jihar Taraba ta ce tana gudanar da bincike kan wani tsoho mai shekara sittin da bakwai da kuma ƙarin...

Ruwan sama yana kawo mana cikas a yaƙi da ƴan bindiga a jihar Katsina – Masari

Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari, ya ce ruwan sama da ake yi kamar da bakin kwarya na daya daga cikin kalubalen da hukumomin...

Shugaba Buhari ba ya ɗaukar shawara – Mongono

A yayin da shugaban Muhammadu Buhari ya bai wa hafsoshin tsaron kasar nan wa’adin sabonta dabarun yaki da ‘yan ta’adda, masana lamurran tsaro sun...

Must Read

Ta’addanci da haramtaccen kasuwanci sun addabi nahiyar Afrika – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana damuwa kan yadda haramtaccen kasuwanci da cinikin kanana da manyan makamai suka mamaye nahiyar Afirka, inda ya bukaci kasashen...

Masu zaɓen Sarki kawai nake sauraro su aiko min da Sunayen da su ka zaɓa – El Rufa’i

Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i ya bayyana cewa yana sauraron masu zaben sarki a masarautar Zazzau su gabatar masa da shawarwarinsu kan sabon sarkin...

Tun ranar da Sarkin Zazzau ya rasu, ba na iya bacci sai na sha magani – El Rufai

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El Rufai, ya bayyana cewa tun ranar Lahadi da aka sanar masa da rasuwar Sarkin Zazzau, bai sake bacci...

Ya kamata a wadata kowacce kasa da allurar riga-kafin corona – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya nemi a samar da ingantacciyar allurar riga-kafin cutar Coronavirus ga dukkan jama'a ba tare da nuna son kai ba. Shugaban dai...