Labarai

Tsohon Sanata Ya Jinjinawa Farfesa Adamu Bisa Gina Jami’a A Kano

Sanata Bello Hayatu Gwarzo ya jinjinawa shugaban Jami’ar Maryam Abacha American University, Nijer (MAAUN), Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo bisa samar da irin Jami’ar ta...

Sojoji Sun Hallaka ‘Yan Boko Haram 17 A Jihar Borno

Rahotanni sun bayyana cewa harin mayakan Boko Haram ya hallaka Sojin Nijeriya 37 akan babbar hanyar Maiduguri zuwa Damboa da ke jihar Borno mai...

Mutane 14 sun rasu sakamakon nutsewar jirgin ruwa a jihar Benue

Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta bayyana cewa, a kalla mutane 14 sun rasu, yayin da wasu kuma suka bace, sakamakon nutsewar wani jirgin ruwa...

Dakarun sojin Najeriya sun hallaka ƴan bindiga daɗi a jihar Sokoto

Rundunar sojojin saman Najeriya, ta ce dakarunta sun yi luguden wuta kan wasu sansanonin 'yan bindiga dake addabar al'umma, wadanda ke samun mafaka a...

Ƴan sanda sun damƙe faston da ya zubar wa ƴar sa cikin sa har sau uku a jihar Ogun.

Yan sandan jihar Ogun sun damke wani fasto mai suna Oluwafemi Oyebola mai shekaru 44 da aka kama da laifin yi wa ‘yarsa fyade...

Ƴan boko haram sun halaka sojojin Najeriya guda 20 a jihar Borno

Akalla soja 20 ne suka mutu a wani kwanton bauna da mayakan kungiyar Boko Haram suka yi wa tawagar motocinsu a jihar Borno. Mayakan kungiyar...

Cutar korona na iya yaɗuwa ta cikin iska – Bincike

Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce akwai shaidun da ke nuna cewar ana iya daukar cutar coronavirus ta iska, sakamakon binciken da wasu...

Jami’an tsaro sun yiwa gidan Ibrahim Magu dirar mikiya tare da gudanar da bincike

Da misalin karfe 7:30 na yammacin Talata, Jam’ian tsaro suka dira gidan tsohon muƙaddashin shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu, inda suka gudanar da bincike. Daya...

Ko ya dace Buhari ya maye gurbin Ibrahim Magu da Muhammad Wakili, Singam?

Bayan dakatar da muƙaddashin shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu, al'ummar da dama sun bayyana ra'ayinsu na ganin an maye gurbinsa da tsohon Kwamishinan ƴan...

An kori shugabannin ƙananan hukumomi saboda rashin sa takunkumi

An kori wasu Shugabannin Kananan Hukumomin Jihar Yobe saboda rashin sanya takunkumin kariyar cutar COVID-19 a wurin taro. Shugabannin rikon kananan kukumomin sun gamu da...

Jami’an tsaro sun cafke masu buga kuɗin jabu

Hukumar tsaron farin kaya a Sudan ko GIS a takaice, ta sanar da cafke wani gungu na masu buga kudin jabu. Hukumar ta ce...

Jami’an ƴan sanda sun damƙe wani likita bisa zargin ƙone motoci 25

Jami'an 'yan sanda sun kwace wani faifan bidiyo da ke nuna likitan, Dr Ameet Gaikwad, wanda a ciki ana iya ganin likitan sanye da...

Dakarun sojin Najeriya sun kashe mayaƙan Boko Haram 75 a Maiduguri

Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun kashe mayakan Boko Haram 75, yayin wasu hare-hare 17 a cikin watan Yuni, a yankin arewa maso...

Must Read

Ko ka ƙarasa gina kangon ginin ka, ko gwamnati ta daure ka – Ƴan Sanda

Ganin cewa mafi yawan fyade da ake yi wa kananan ‘yan mata a Kano, yana faruwa ne a tsohon kangon ginin da ba a...

Bamu da sauran wani hutu har sai mun murƙushe ƴan ta’adda a Najeriya – Sojin Sama

Shugaban dakarun sojin saman Najeriya, Sadique Abubakar, ya ce dakarun rundunarsa za su ci gaba da yakar ‘yan bindiga har sai ‘yan kasa na...

Tsohon Sanata Ya Jinjinawa Farfesa Adamu Bisa Gina Jami’a A Kano

Sanata Bello Hayatu Gwarzo ya jinjinawa shugaban Jami’ar Maryam Abacha American University, Nijer (MAAUN), Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo bisa samar da irin Jami’ar ta...

Sojoji Sun Hallaka ‘Yan Boko Haram 17 A Jihar Borno

Rahotanni sun bayyana cewa harin mayakan Boko Haram ya hallaka Sojin Nijeriya 37 akan babbar hanyar Maiduguri zuwa Damboa da ke jihar Borno mai...