Labarai

Shugaba Buhari Zai Fara Yi Wa Maciya Amanarsa Korar Kare

TONON SILILI: Shugaba Buhari Zai Fara Yi Wa Maciya Amanarsa Korar Kare Daga Barrista Nuraddeen Isma'eel Rahotonnin sirri sun tabbatar mana cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari...

Afrika Ta Kudu: Kotu ta dakatar da sammacin kama Jacob Zuma

Babbar kotun a kasar Afrika ta Kudu ta soke sammacin kama tsohon shugaban kasar, Jacob Zuma bayan da lauyoyinsa suka mika wa kotun takardar...

Kotu ta haramtawa Obaseki tsayawa takara a Jam’iyyar PDP

Wata babbar ko tu a Fatakwal ta hana Gwamnan Jihar Edo Godwin Obaseki shiga zaben fidda gwani na takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan...

Gwamnan jihar Kaduna ya kori Almajirai dubu 35 daga jihar

Gwamnatin Jihar Kaduna Malam Nasiru El-rufa'i ya kori yara Almajirai dubu 35 zuwa jihohi 17 da suka hada da kasashe makwabta. Kwamishiniyar Jin-kadai da Inganta...

Edwin Clark ya jagoranci gurfanar da Buhari a gaban kuliya akan rabon manyan muƙamai

Wasu kungiyoyi goma sha shidda na dattijan kudancin Najeriya sun shigar da karar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, bisa zarginsa da wofantar da yankin kudu...

Yadda aka yi husufin rana a ƙasashen duniya

Ɗimbin jama’a sun shaida kisfewar rana a wani bangare na Yammacin Afrika da Kasashen Larabawa da India da kuma yankin Gabashin Duniya mai nisa. Ana...

Rushe Ginin Diflomasiyya A Ghana: Nijeriya Ta Yi Fushi

Gwamnatin Tarayya ta yi tir da matakin rushe gine-ginen Difilomasiyyarta biyu da ke birnin Accra na kasar Ghana tare da neman karin bayani daga...

A Gobe Likitocin Nijeriya Za Su Janye Yajin Aiki

Rahotanni sun tabbbatard a cewa; kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta Nijeriya ta sanar da janye yajin aikin da membobinta suka tsunduma daga gobe...

Mataimakin Gwamnan Ondo Ya Gudu A APC Ya Koma PDP

Mataimakin gwamnan jihar Ondo, Agboola Ajayi ya fice daga jam’iyyar APC inda ya arce zuwa jam’iyyar PDP. Ajayi  ya fice daga APC din ne a...

‘Dan Shekara 40 Ya Rataye Kansa A Ibadan

Wani dan shekara 40, Lanre Kazeem ya kashe kansa da safiyar ranar Lahadi ta hanyar rataye kansa a gidansa dake Eyin Grammer area a...

Must Read

Ko ka ƙarasa gina kangon ginin ka, ko gwamnati ta daure ka – Ƴan Sanda

Ganin cewa mafi yawan fyade da ake yi wa kananan ‘yan mata a Kano, yana faruwa ne a tsohon kangon ginin da ba a...

Bamu da sauran wani hutu har sai mun murƙushe ƴan ta’adda a Najeriya – Sojin Sama

Shugaban dakarun sojin saman Najeriya, Sadique Abubakar, ya ce dakarun rundunarsa za su ci gaba da yakar ‘yan bindiga har sai ‘yan kasa na...

Tsohon Sanata Ya Jinjinawa Farfesa Adamu Bisa Gina Jami’a A Kano

Sanata Bello Hayatu Gwarzo ya jinjinawa shugaban Jami’ar Maryam Abacha American University, Nijer (MAAUN), Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo bisa samar da irin Jami’ar ta...

Sojoji Sun Hallaka ‘Yan Boko Haram 17 A Jihar Borno

Rahotanni sun bayyana cewa harin mayakan Boko Haram ya hallaka Sojin Nijeriya 37 akan babbar hanyar Maiduguri zuwa Damboa da ke jihar Borno mai...