Sharhi

Wanne hukuncin ne ya dace da Ibrahim Magu?

Tsohon shugaban hukumar EFCC da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa wanda aka dakatar, Ibrahim Magu, ya musanta zarge-zargen...

Ra’ayi: Dole sai an yi yaƙi da abubuwa biyu idan ana son gyaran tarbiyya

Akwai abubuwa da yawa da ke damuna amma akwai guda biyu da suke taka rawar gani wajen ɓata tarbiyya yara mata da matan gabaki...

Ma’anar Ɗan Jarida Da Abubuwan Da Su Ka Zama Wajibi Ga Duk Wani Ɗan Jarida Ya Kiyaye A Cikin Aikinsa 

DAGA Bashir Abdullahi El-bash -Yau Ce Ranar Ƴan Jarida Ta Duniya, Albarkacin Wannan Rana, Na Fito Muku Da Muhimman Abubuwa Da Su Ka Shafi Ɗan...

Must Read

Mun dakatar da kai kayan gwari kudancin Najeriya – Ƴan kasuwa

Masu sana’ar kayan gwari a jihar Kano sun bayyana cewa sun daina kai kayansu zuwa kudancin kasar nan biyo bayan lalata musu kaya da...

Injiniya Mu’az Magaji ya sake dawowa ƙunshin gwamnatin Ganduje

Gwamnatin jihar Kano ta sake baiwa tsohon kwamishinan ayyuka Injiniya Mu’az Magaji sabon mukami a ƙunshin gwamnatin Ganduje. Tun da farko Injiniya Mu'az Magaji ne...

Siyasar Kano: Gwamna Ganduje ya janye dakatarwar da ya yi Ɗawisu

Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya janye dakatarwar da ya yiwa mai taimaka masa na musamman kan Kafafan yaɗa labarai na zamani...

Al’ajabi: Zakara ya kashe wani jami’in Ɗan Sanda

Wani jami'in ɗan sanda mai suna Christian Bolok, a ƙasar Philippines ya rasa ransa a lokacin da ya je kame a wani gidan wasa...