Hausa

Wata mata ta gurfana a gaban kotu saboda zargin yiwa ɗanta yankan rago

Babbar kotun jiha mai lamba 13 a jihar Kano, karkashin Justice Ibrahim Musa Karaye ta fara sauraron wata shari’a wadda gwamnatin jiha ta gurfanar...

Lafiya Uwar Jiki: Shan taba sigari alama ce ta taɓin hankali – Binciken Masana

Wasu likitoci dake jami’ar ‘St. Louis’ sun bayyana cewa masu fama da tabuwar hankali sun fi masu cikakken hankali yawan shan taban sigari. Likitocin sun...

Mayaƙan IS sun yi garkuwa da ɗaruruwan mutane a jihar Borno

Mayakan jihadi masu alaka da kungiyar IS a yammacin Afrika sun yi garkuwa da daruruwan mutane a garin Kukawa da ke jihar Borno. ‘Yan ta’addar...

Jihar Katsina ba ta taɓa shiga mawuyacin hali irin wanda ta ke ciki ba – Ahmed Adamu

Wani malamin jami'ar Nile da ke Abuja kuma dan asalin jihar Katsina, Dakta Ahned Adamu ya bayyana cewa jihar Katsina ba ta taɓa samun...

Muhammad Sanusi III ya bayyana a masarautar Kano

Shafin Mai Kanon Dabo da ke dandalin Facebook ya wallafa hotunan Sanusi Aminu Ado Bayero cikin shiga irin ta sarauta. Sanusi Aminu Ado Bayero wanda...

Shekara ɗaya da rufe iyakokin Najeriya: Ko matakin ya amfani talaka?

Al'ummomin da ke zaune a garuruwan da ke kan iyakokin Najeriya sun bayyana cewa kwalliya ba ta biya kudin sabulu ba shekara guda bayan...

Ƙananan yara miliyan 12 ne ba sa samun wadataccen abinci – Sabo Nanono

Ministan aikin gona da raya karkara ta tarayya Alhaji Sabo Muhammad Nanono ya ce kimanin kananan yara miliyan 12 ne ke cikin matsalar rashin...

Yadda wani Limami ya ɗaure ɗansa a gida tsawon shekaru 15 a Kano

Rundunar ƴan sanda ta ƙasa reshen jihar Kano ta kai samame gidan limamin Juma’a na unguwar Fulani dake Sheka a ƙaramar hukumar Kumbotso. Rahotonni sun...

Gwamna Ganduje zai bibiyi kwangilar gina hanyoyi na 5Km da Kwankwaso ya bayar

Majalisar zartarwar jihar Kano ta amince da kafa kwamitin da zai yi nazari kan hanyoyin kilomita 5 dake kananan hukumomin jihar da nufin sake...

Laifin satar kaji ya sanya shugaban ƴan sanda ya kashe wasu matasa da taɓarya a caji ofis a Bauchi

Lamarin ya faru ne bayan ɗan sandan ya yi wa wasu matasa uku duka da taɓarya a caji ofis. Ɗaya daga cikinsu ya tsira da...

Must Read

Ta’addanci da haramtaccen kasuwanci sun addabi nahiyar Afrika – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana damuwa kan yadda haramtaccen kasuwanci da cinikin kanana da manyan makamai suka mamaye nahiyar Afirka, inda ya bukaci kasashen...

Masu zaɓen Sarki kawai nake sauraro su aiko min da Sunayen da su ka zaɓa – El Rufa’i

Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i ya bayyana cewa yana sauraron masu zaben sarki a masarautar Zazzau su gabatar masa da shawarwarinsu kan sabon sarkin...

Tun ranar da Sarkin Zazzau ya rasu, ba na iya bacci sai na sha magani – El Rufai

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El Rufai, ya bayyana cewa tun ranar Lahadi da aka sanar masa da rasuwar Sarkin Zazzau, bai sake bacci...

Ya kamata a wadata kowacce kasa da allurar riga-kafin corona – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya nemi a samar da ingantacciyar allurar riga-kafin cutar Coronavirus ga dukkan jama'a ba tare da nuna son kai ba. Shugaban dai...