Hausa

Ba Duka Mace-Macen Kano Ke Da Alaka Da Korona Ba –Ganduje

Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje,  ya musanta rahoton kwamitin gwamnatin tarayya da ya gano cewa cutar korona ce ta yi ajalin kashi...

Abdulateef Suleiman Mataimaki Na Musamman Ga Gwamna Bello Ya Rasu

Rahotonnni na nuni da cewa; Malam Abdulateef Suleiman, mataimaki na musamman ga gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello ya rasu sakamakon rashin lafiya da...

Da Taimakon Allah Za’a Kawo Karshen Ta’addanci A Yankin Arewa Ta Yamma | Datti Assalafiy 

Yau kwana hudu da suka gabata, Maigirma shugaban Kasa Muhammadu Buhari Maigaskiya ya kafa rundinar hadin gwiwa tsakanin sojoji da 'yan sanda domin su...

Naci Nasha A Sanar Daudu || Ƴar Camai Camai

DUNIYA: Babu abinda zance da sana'ar daudu, a daudu naci, nasha, nayi sutura. Kuma har yanzu idan anyi luwadi dani biyana. Mashin Ɗan Daudu Daga...

DA ƊUMI-DUMI: Ƴan Najeriya Wake Son Kuɗi Shap Shap ?

Rundunar ƴan sandar jihar Katsina, tace zata bayar da ladar Naira milyan biyar 5,000,000.00 ga duk wanda ya bada bayani akan yadda za'a kama...

Zamantakewar Aure ta na buƙatar cika wasu manyan sharuɗa kamar haka

DANGANTAKAR MIJI DA MATA A MAHANGAR ADDININ MUSULUNCI DA NAZARIN HALAYYAR ƊAN ADAM DAGA Bashir Abdullahi El-bash -Babu Wani Ɗan Adam Da Ya Cika Ɗari Bisa...

Labari da ɗumi-ɗumi: Anyi Wani Mummunan Hatsari A Babbar Hanyar Suleja

YANZU-YANZU: Wannan hadari ya faru ne a kan babbar hanyar Suleja-Minna inda aka samu hasarar rayuka wasu kuma sun samu raunuka.

Hukuncin Kisa Ya Kamata A Rinƙa Yankewa Wanda Suka Aikata Laifin Fyade “. Hajiya Asiya Balaraba Ganduje 

-"Fyaɗe Babban Laifi Ne Da Bai Kamata A Sassautawa Duk Wanda Ya Aikata Ba, Kuma Ma Addinin Musulunci Ya Yi Kira Ga Masu Imani...

Darasi Daga Tarihin Shekaru (100) Na Annobar Cutar Mura Ta Ƙasar Spain Wacce Ta Addabi Duniya A Shekarar 1918 Zuwa1919

DAGA Bashir Abdullahi El-bash -A Wancan Lokaci Na Annobar Murar Spain, Kimanin Mutum (Miliyan 500) Ne Su Ka Kamu Da Annobar, Sannan Kuma Ta Kashe...

Ma’anar Ɗan Jarida Da Abubuwan Da Su Ka Zama Wajibi Ga Duk Wani Ɗan Jarida Ya Kiyaye A Cikin Aikinsa 

DAGA Bashir Abdullahi El-bash -Yau Ce Ranar Ƴan Jarida Ta Duniya, Albarkacin Wannan Rana, Na Fito Muku Da Muhimman Abubuwa Da Su Ka Shafi Ɗan...

Must Read

Ta’addanci da haramtaccen kasuwanci sun addabi nahiyar Afrika – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana damuwa kan yadda haramtaccen kasuwanci da cinikin kanana da manyan makamai suka mamaye nahiyar Afirka, inda ya bukaci kasashen...

Masu zaɓen Sarki kawai nake sauraro su aiko min da Sunayen da su ka zaɓa – El Rufa’i

Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i ya bayyana cewa yana sauraron masu zaben sarki a masarautar Zazzau su gabatar masa da shawarwarinsu kan sabon sarkin...

Tun ranar da Sarkin Zazzau ya rasu, ba na iya bacci sai na sha magani – El Rufai

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El Rufai, ya bayyana cewa tun ranar Lahadi da aka sanar masa da rasuwar Sarkin Zazzau, bai sake bacci...

Ya kamata a wadata kowacce kasa da allurar riga-kafin corona – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya nemi a samar da ingantacciyar allurar riga-kafin cutar Coronavirus ga dukkan jama'a ba tare da nuna son kai ba. Shugaban dai...