Hausa

#EndSARs: Farfesa Farooq Kperogi ya buƙaci ƴan majalisa da su tsige Buhari

Farfesa Farooq Kperogi ya yi kira ga ƴan majalisun ƙasar nan da su tsige shugaba Muhammadu Buhari daga shugabancin Najeriya. Farooq Kperogi wanda mataimakin Farfesa...

Ko gobe a dawo zaɓe mu ABBA za mu yi a Kano – Ali Artwork

Fitaccen tauraron fina-finan Hausa, kuma Edita a masana’antar Kannywood, Aliyu Mohammad Idris, wanda akafi sani da Ali Artwork, ya bayyana cewa soyayyarsu da ɗan...

Ra’ayi: Matasa akwai babban ƙalubale a gaban mu

Matasa mune ƴan shaye-shaye, mune ƴan zaman banza, mune muka ƙware wajen cin mutuncin junanmu, mune ƴan social media campaign ga ƴan siyasa, mune...

Aisha Buhari ta bi sahun masu zanga-zangar kan rashin tsaro a Arewacin Najeriya

  Mai dakin shugaban ƙasa Aisha Buhari ta bi sahun masu kira a kawo karshen rashin tsaron da ke addabar Arewacin Najeriya. Matar shugaban kasar ta...

Zanga-zanga da fito-na-fito da shugabanni ba sa kawo alkhairi – Dakta Bashir Aliyu Umar

Babban limamin masallacin Alfurqan da ke birnin Kano, Dakta Bashir Aliyu Umar, ya bayyana cewa zanga-zanga da fito-na-fito da shugabanni ba sa kawo alkhairi. Dakta...

Ambaliyar ruwa na barazanar janyo yunwa a arewacin Najeriya a bana

Ambaliyar ruwa mai tsanani da ta shafi musamman wasu jihohin arewa maso yammacin ƙasar nan wanda shi ne mafi yawan jama'a, ya kawo fargabar...

Gwamna Zulum ne ya cancanci zama shugaban Najeriya a shekarar 2023 – Sheikh Abdallah Gadon Ƙaya

Babban malamin addinin musulunci, Dr. Abdallah Usman Gadon-Kaya, ya yi magana game da gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum. A wajen wani karatu da...

Tsugune Ba Ta Ƙare Ba: Rushe SARS ba alkhairi ba ne – Hamisu Iyan Tama

Shahararren Fardusa na fina-finan Hausa, kuma ɗan siyasa a jihar Kano Alhaji Hamisu Lamido Iyantama ya bayyana cewa har yanzu tsugunne ba a ƙare...

Jonathan Ya Bi Sahun Atiku: Bai kamata a zubar da jini ba – Goodluck Jonathan

Tsohon Shugaban ƙasa Goodluck Ebele Jonathan ya ce "bai kamata a kashe wani ɗan Najeriya ba" yayin zanga-zangar lumana da aka shafe kwanaki ana...

Ganduje zai yi wa masu neman shugabancin ƙananan hukumomi gwajin shaye – shaye

Gwamnatin jihar Kano za ta tabbatar da yiwa ƴan takarar da za su tsaya zaben kananan hukumomi gwajin ko suna ta’ammali da miyagun kwayoyi...

Must Read

Buhari ya ɗauki hanyar jefa Najeriya cikin rikici – Nyesom Wike

Gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike, ya ce ba za a zauna lafiya ba a kasar nan matukar shugaba Buhari ya gaza biyan wasu daga...

Babu wani ragowar tsaro a arewacin Najeriya – Hakeem Baba Ahmed

“Ƙasar Arewa ta shiga cikin wani mawuyacin hali da shekaru 100 baya ba ta shiga irin sa ba, sakamakon yadda tsaro ya taɓarɓare a...

An zaɓi wani Kare Magajin Gari a ƙasar Amurka

Wani kare mai suna Wilbur Beast ya lashe zaben zama Magajin Garin birnin Kentucky da ke Amurka bayan da ya samu kuri’a dubu 13...

Tashar hasken wutar lantarki mallakin jihar Kano na dab da fara aiki – Rahoto

Hukumomi a jihar Kano sun ce tashar samar da lantarki mai zaman kanta da gwamnatin jihar ke ginawa a madatsar ruwan Tiga za ta...