An jera Najeriya a matsayin kasa ta 22 da ke da farashin mai mafi araha a duniya a wani rahoto...
Hukumar kula da matatar man Dangote ta tabbatar da karbar danyen mai ganga miliyan daya. Jaridar PUNCH ta ruwaito cewa an shigar da danyen man ne...
An jefa wasu abokan cinikin kamfanin fintech, OPay ranar Lahadi cikin yanayi mai cike da firgici yayin da wani bidiyo na wasu mutane da ke korafi...
Hukumar kare haƙƙoƙin masu amfani da kayayyaki ta Gwamnatin tarayya (FCCPC), ta soke wasu manhajojin bayar da rancen kuɗaɗe guda 37. Wannan mataki kuma, na zuwa...
Farashin sukari ya yi tashin gwauron zabo a Najeriya, inda bukatu suka karu hade da tabarbarewar yanayi da kuma ma’aunin karancin kudin da ke nuni da...
Duk da gagarumin karuwar man da aka samu a cikin Q1 2023 zuwa 14 daga 8 a cikin Q1 2022 bisa ga rahoton kasuwar mai na...
Wasu jihohi a Najeriya na kokawa bisa karin farashin man fetur ba bisa ka’ida ba fiye da farashin man fetur a hukumance bayan an biya su...
Ma’aikatar kudi ta tarayya ta umurci Daraktocin ta akan SGL 17 da suka shafe shekaru takwas (8) a kan mukamin su mika takardar yin ritaya. An...
‘Yan kasuwar mai sun yi ikirarin cewa da zarar an kammala aikin tace man a cikin gida, za a rage farashin man fetur da akalla...
Sama da Naira Biliyan 184.80 ne aka yi hasarar saboda faduwar darajar Naira a kamfanonin siminti da na sukari mallakin hamshakin attajirin Afrika, Aliko Dangote. An...