Kudade a wajen bankunan kasarnan sun tashi zuwa N2.26tn a karshen watan Yunin 2023, kamar yadda sabbin alkaluman babban bankin Najeriya ya nuna. Alkaluma daga bankin...
Babban jami’in Meta, Mark Zuckerberg, ya ga karuwar arziki, wanda ya kai dala biliyan 64.5. Dangane da kimantawa ta Bloomberg, dukiyar sa,m shekaru 39 a yanzu...
Masu rarraba albarkatun man fetur a Najeriya a karkashin inuwar kungiyar dillalan man fetur da masu safarar man fetur (ADITOP) sun koka da karin kudin lodin...
Francoise Bettencourt Meyers, hamshakiyar attajirar nan ‘yar kasar Faransa, mai shekara 70 kuma mai kamfanin L’Oreal, babban kamfanin sarrafa kayan kwalliya na duniya, kwanan nan ta...