Wasu ‘yan bindiga a ranar Lahadi sun kai hari kan matafiya a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna tare da yin...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta shirya kashe Naira biliyan 1,055,633,61 wajen tafiye-tafiyen cikin gida, kamar...
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci ‘yan Najeriya da kada su yi amfani da halin da tattalin arzikin kasar ke ciki a halin yanzu don samun riba...
‘Yan ci-rani 61 da suka hada da mata da kananan yara daga Najeriya da Gambiya da wasu kasashen Afirka sun nutse bayan wani jirgin ruwa ya...
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana rashin samun cikakkun bayanai a matsayin babban matsalar fasaha da ke shafar ci gaban Najeriya da Afirka. Mista Tinubu, wanda mataimakin...
Kungiyar Sanatocin Arewa sun ziyarci wadanda harin bam ya rutsa da su a Kaduna, sun ba da gudummawar N58m Tawagar Sanatocin Arewa ta samu jagorancin Abdul...
Ya dage cewa kada Shugaban kasa ya zama Ministan Man Fetur. Tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Sanusi Lamido Sanusi, ya yi kira da...
Rahoto daga hedikwatar tsaro ya ci karo da ikirarin wani Janar na soja a baya, wanda ya dora alhakin harin da ya kashe mutane sama da...
‘Al’amarin da ya tayar da hankali’ – Tinubu ya jagoranci gudanar da bincike kan kashe-kashen da aka yi wa mutanen kauye a harin da jirgin Kaduna...
Sakataren zartarwa na hukumar nakasassu ta kasa (NCPWD), James Lalu, ya ce a halin yanzu akwai nakasassu miliyan 35.1 a Najeriya. Lalu ya bayyana haka ne...