A ranar Larabar nan ne, babbar kotun ƙoli a a kasar Mexico ta halatta zubar da ciki ga mata masu juna biyu. Hakan ya biyo bayan...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya tabbatar wa ‘yan Najeriya sabbin dabarun da zai mayar da hankali akai wajen ganin an samar da kasa mai dunkulewa,...
Akwai manyan jami’an tsaro a hedkwatar kotun daukaka kara da ke Abuja, inda kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa, PEPC, za ta yanke hukunci kan kararraki...
Kwamitin zartaswa na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta kori Sanata Rabi’u Kwankwaso, sakamakon kin bayyana gaban kwamitin ladabtarwa na jam’iyyar. Kamfanin dillancin labarai na...
A kwanakin baya tsohon AGF Adoke ya ce gwamnatin Buhari ita ce “gwamnatin da ta fi kowacce gazawa” a Najeriya, yana mai cewa wasu ‘yan siyasa...
Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya ce babu wani dan majalisarsar zartarwa da ke da hurumin kashe sama da Naira miliyan 25 ba tare da...
Ya ce jam’iyyar za ta bude ofisoshi masu aiki a unguwanni 8,813. Shugaban jam’iyyar APC mai mulki ta kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa...
Sabon Ministan Kasafin Kudi da Tsare Tattalin Arziki, Sen. Abubakar Atiku Bagudu, ya ce zai yi amfani da ma’aikatar, da ma’aikatunta, hukumomi, da abokan huldar ta,...
Samun zama dan kasar Jamus na iya samun sauki nan gaba bisa dokar da majalisar ministocin Jamus za ta amince da ita a ranar Laraba. Bisa...
Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya kuma mai rajin kare hakkin bil’adama, Shehu Sani, ya bayar da hujjar cewa nan ba da jimawa ba ‘yan Najeriya za...