Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na duba yiwuwar fara shirin tsige gwamna Siminalayi Fubara na Rivers bisa wasu laifukan da...
Shugaban rukunin BUA, Abdulsamad Rabiu, ya ki amincewa da nadinsa na zama mamba a kwamitin kudi da jam’iyya mai mulki ta All Progressives Congress ta kafa....
Shugaban jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ya ce kin amincewar jam’iyyar a jihar Kano zai haifar da rikicin da zai wuce Najeriya zuwa wasu kasashen...
SÍYASAR KANÒ: Kada Kù Kara Baíwa Gandùje Bashi, Shawarar Sabon Gwamnan Jihar Kanò Abba Gida-Gida Ga Bankuna Zaɓaɓɓen Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya bawa...
Hukumar zabe ta INEC ta baiwa Sanata Uba Sani shaidar cin zabe a matsayin zababbèn Gwamnan jihar Kaduna da zai gaji El-Rufai Wanne fata zaki yi...