Rundunar ƴan sandan Manchester, da ke zama guda daga cikin manyan tawagogin ƴan sandan Burtaniya, ta gamu da sharrin masu kutsen intanet, inda su ka shige...
Ƙarin wasu ƴan daba, da basa ga maciji ga juna, da su ka fito daga yankunan Goburawa-Gangare, da Tudun Fulani, a ƙaramar hukumar Ungogo, a Jihar...
Aƙalla Limaman Coci (Pastors) guda 23 ƴan bindiga su ka hallaka, tare da garƙame wuraren Ibadar Kiristoci guda 200 a Jihar Kaduna, cikin shekaru huɗu da...
Rundunar ƴan sandan jihar Ekiti, ta gurfanar da wani Matashi mai shekaru 22, Joshua Edet a gaban babbar kotun majistirin jihar ta Ekiti, bisa zarginsa da...
Hukumar kare haƙƙoƙin masu amfani da kayayyaki ta Gwamnatin tarayya (FCCPC), ta soke wasu manhajojin bayar da rancen kuɗaɗe guda 37. Wannan mataki kuma, na zuwa...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Shugaban Hadaddiyar Daular Larabawa, Mohamed bin Zayed Al Nahyan, a ranar Litinin a birnin Abu Dhabi, sun kammala wata yarjejeniya mai...
Shugaban kasar Amurka Joe Biden ya yabawa shugaba Bola Tinubu kan kokarinsa na kiyaye doka da oda a Jamhuriyar Nijar. Biden ya kuma kara jaddada aniyarsa...
Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Kashim Shettima, ya ce Najeriya za ta bukaci zunzurutun kudi har naira tiriliyan 21 don cike gibin gidaje, duk da kokarin da...
A safiyar yau ɗin nan ne, duniya ta tashi da mummunan labarin tsawar ƙasar Marocco wacce ta kashe mutane da yawa a yankin Marrakesh da kuma...
A yau ne gidan Sarautar Burtaniya (England) suke cikar Sarauniya Elizabeth ta biyu shekara ɗaya da mutuwa, yayin da ɗan nata Sarki Charles na uku ya...