Shugaba Bola Tinubu ya ce “ya fara da karamin mataki na rayuwa amma ilimi mai kyau” ya taimaka masa ya kai ga matsayin shugaban kasa. Tinubu...
Rundunar ƴan sandan jihar Plateau, ta daƙume wani Likita, bisa zarginsa da cire ƙodar wata marar lafiya mai suna, Kehinde Kamal, a Jos, babban birnin jihar....
A ranar Larabar nan ne, babbar kotun ƙoli a a kasar Mexico ta halatta zubar da ciki ga mata masu juna biyu. Hakan ya biyo bayan...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya tabbatar wa ‘yan Najeriya sabbin dabarun da zai mayar da hankali akai wajen ganin an samar da kasa mai dunkulewa,...
Farashin sukari ya yi tashin gwauron zabo a Najeriya, inda bukatu suka karu hade da tabarbarewar yanayi da kuma ma’aunin karancin kudin da ke nuni da...
Akwai manyan jami’an tsaro a hedkwatar kotun daukaka kara da ke Abuja, inda kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa, PEPC, za ta yanke hukunci kan kararraki...
Kwamitin zartaswa na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta kori Sanata Rabi’u Kwankwaso, sakamakon kin bayyana gaban kwamitin ladabtarwa na jam’iyyar. Kamfanin dillancin labarai na...
A kwanakin baya tsohon AGF Adoke ya ce gwamnatin Buhari ita ce “gwamnatin da ta fi kowacce gazawa” a Najeriya, yana mai cewa wasu ‘yan siyasa...
Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya ce babu wani dan majalisarsar zartarwa da ke da hurumin kashe sama da Naira miliyan 25 ba tare da...
Ya ce jam’iyyar za ta bude ofisoshi masu aiki a unguwanni 8,813. Shugaban jam’iyyar APC mai mulki ta kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa...