29.2 C
Nigeria
Monday, September 27, 2021

Siyasar Kano: Gwamna Ganduje ya janye dakatarwar da ya yi Ɗawisu

Must read

Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya janye dakatarwar da ya yiwa mai taimaka masa na musamman kan Kafafan yaɗa labarai na zamani Salihu Tanko Yakasa.

Tun da farko Auwal Lawal Aranposu, wanda mataimaki ne na musamman akan harkokin fasahar sadarwa na gwamnan jihar Kano, ya wallafa batun janye dakatarwar

Idan za a iya tunawa dai gwamna Ganduje ya dakatar da Salihu Tanko Yakasai ne, sakamakon sukar gwamnatin Shugaba Buhari, in da ya bayyana gwamnatin a matsayin wacce ba ta tausayin ‘yan Najeriya.

- Advertisement -spot_img

More articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -spot_img

Latest article