30.7 C
Nigeria
Thursday, December 9, 2021
- Advertisement -spot_img

TAG

APC

Shugabar Ƙungiyar #WeBelieve Maryam Shetty Ta Samu Digirin Girmamawa Zuwa Matsayin Dakta 

Maryma Shettima, shugabar ƙungiyar #WeBelieve, ƙungiyar magoya bayan jam'iyyar APC ta ƙasa da kuma yaɗa ayyukan gwamnatin shugaban ƙasa Buhari, ta samu digirin girmama...

Rikicin Jam’iyyar APCn Jihar Kano: Akwai Yiwuwar Samun Sarakuna Biyu A Gari Ɗaya

DAGA Bashir Abdullahi El-Bash -Yau Jam'iyyar APC A Jihar Kano Ta Faɗa Cikin Irin Rikicin Cikin Gidan Da Jam'iyyar CPC Mai Alƙalami Ta Shugaba Ƙasa...

Jam’iyyar APC Ta Kama Da Wuta A Jihar Kano

DAGA Bashir Abdullahi El-bash Wutar rikicin siyasar cikin gida da ta kunno kai a tsakanin Shugaban jam'iyyar APC reshen Jihar Kano Alhaji Abdullahi Abbas Ɗan...

Shugaba Buhari Zai Fara Yi Wa Maciya Amanarsa Korar Kare

TONON SILILI: Shugaba Buhari Zai Fara Yi Wa Maciya Amanarsa Korar Kare Daga Barrista Nuraddeen Isma'eel Rahotonnin sirri sun tabbatar mana cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari...

Yanzu Yanzu: Yan Sanda sun rufe babban ofishin jam’iyyar APC dake Abuja

Rundunar Yan Sandan kasarnan sun rufe babban ofishin jam'iyya mai mulki ta kasa, wato APC, a yau dinnan. Babban Speton Yan Sanda na Kasa, IGP...

Kotu ta haramtawa Obaseki tsayawa takara a Jam’iyyar PDP

Wata babbar ko tu a Fatakwal ta hana Gwamnan Jihar Edo Godwin Obaseki shiga zaben fidda gwani na takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan...

Shugaban APC Na Riko Goidom Ya Soke Zaben Fidda Gwanin Gwamna A Edo

Rahotannin na nuni da cewa; sabon shugaban riƙo na jam'iyyar APC Victor Giadom ya soke zaɓen fidda gwani na gwamnan jihar Edo. Gidan talabijin na...

Latest news

- Advertisement -spot_img