Labarai1 year ago
An Ƙaddamar Da Tawagar Jami’an Civil Defence Mata 60, Domin Tabbatar Da Tsaro A Kano
Hukumar kare fararen hula ta NSCDC, reshen jihar Kano, ta ƙaddamar da wata rundunar Jami’an hukumar mata zallah kimanin 60, dan bunƙasa tsaro, a makarantun jihar....