Hukumar kare fararen hula ta NSCDC, reshen jihar Kano, ta ƙaddamar da wata rundunar Jami’an hukumar mata zallah kimanin 60, dan bunƙasa tsaro, a makarantun jihar....
Ƙarin wasu ƴan daba, da basa ga maciji ga juna, da su ka fito daga yankunan Goburawa-Gangare, da Tudun Fulani, a ƙaramar hukumar Ungogo, a Jihar...