Hukumar kare fararen hula ta NSCDC, reshen jihar Kano, ta ƙaddamar da wata rundunar Jami’an hukumar mata zallah kimanin 60, dan bunƙasa tsaro, a makarantun jihar....
Ƙarin wasu ƴan daba, da basa ga maciji ga juna, da su ka fito daga yankunan Goburawa-Gangare, da Tudun Fulani, a ƙaramar hukumar Ungogo, a Jihar...
Aƙalla Limaman Coci (Pastors) guda 23 ƴan bindiga su ka hallaka, tare da garƙame wuraren Ibadar Kiristoci guda 200 a Jihar Kaduna, cikin shekaru huɗu da...